Mai Magana da yawun TNN, Dakta Mohammed Adah Shaibu, ya bayyana cewa ana kara yi wa hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) matsin lamba daga manyan bangarori daban-daban don ka da a yi wa TNN rajista a matsayin jam’iyyar siyasa a Nijeriya.
A cikin wata sanarwa da aka gabatar wa…
INEC Na Samun Matsin Lamba Don Kar Ta Yi Wa TNN Rajista — Kakakinta …C0NTINUE READING HERE >>>>