Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa (INEC), ta bayyana samar da sashen ƙirƙirarriyar basira wato AI, a sashin yaɗa labarai da fasaha na hukumar.
Hukumar ta sanar da wannan matakin ne a taron da take yi na duk sati wanda ya wakana a yau Alhamis 22 ga watan mayun 2025 a cikin…
INEC Ta Samar Da Sashen Ƙirƙirarriyar Basira Domin Inganta Harkokin Zaɓe …C0NTINUE READING HERE >>>>