BREAKING: ISWAP Sun Kai Hari Sansanin Sojoji A Yobe

Mayaƙan ISWAP sun kai hari sansanonin sojoji da ke garin Buni Gari a ƙaramar hukumar Gujba, a Jihar Yobe.

Harin ya faru ne da misalin ƙarfe 12 na daren ranar Juma’a, bayan kwanaki kaɗan da gwamnonin Arewa maso Gabas suka yi taro a Jihar Yobe kan tsaro, tattalin arziƙi.

Wata…

ISWAP Sun Kai Hari Sansanin Sojoji A Yobe …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment