Iyalan maharba 16 daga Jihar Kano da aka kashe a garin Uromi, a Ƙaramar Hukumar Esan ta Arewa Maso Gabas a Jihar Edo, sun fito neman a biya su diyya kwanaki 40 bayan kisan ‘ya’yansu.
An kashe maharban ne a watan Maris yayin da suke dawowa gida domin bikin Sallah Ƙarama.
Maharban…
Iyalan Maharban Da Aka Kashe A Edo Na Neman A Biya Su Diyya …C0NTINUE READING HERE >>>>