BREAKING: Jakadan Sin A Najeriya Ya Gana Da Ministan Harkokin Wajen Najeriya

A jiya ne jakadan Sin a Najeriya Yu Dunhai ya gana da ministan harkokin wajen Najeriya Yusuf Tuggar. Jakada Yu ya bayyana cewa, ganawar da ta gudana tsakanin ministan harkokin wajen kasar Sin Wang Yi da mista Tuggar a kasar Brazil a baya-bayan nan, ta aike da sako mai karfi cewa, Sin…

Jakadan Sin A Najeriya Ya Gana Da Ministan Harkokin Wajen Najeriya …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment