Hukumar Shirya Jarrabawar Shiga makarantun gaba da sakandire (JAMB) ta fitar da sakamakon jarrabawar shiga jami’a (UTME 2025) da aka sake yi wa Ɗaliban da aka samu tangarɗar na’ura a yayin tattara sakamakon jarabawar da suka yi a farko.
Hukumar ta bayyana hakan ne a shafinta…
JAMB Ta Sake Fitar Da Sakamakon Jarabawar UTME Ta 2025 …C0NTINUE READING HERE >>>>