Jami’ar Maryam Abacha (MAAUN) da ke Jihar Kano, ta umarci ɗalibanta mata da ke zaune a wasu ɗakunan haya guda biyu da su gaggauta barin wuraren nan take, saboda rahotannin aikata rashin ɗa’a.
Jami’ar ta ce ta soke amincewarta da Al-Ansar Indabo Female Students Hostels, bisa…
Jami’ar Maryam Abacha Ta Rufe Ɗakunan Kwanan Ɗalibai Saboda Aikata Rashin Ɗa’a A Kano …C0NTINUE READING HERE >>>>