Babba a jam’iyyar APC, Dr. Mohammed Santuraki ta bayyana rashin jin dadinsa a kan yadda gwamnatin tarayya ta yi nadi a hukumar NCDCYa bayyana cewa duk da jiharsa ta Neja ta kawo kuri’u sama da 375,000 ga Bola Tinubu a zaben 2023, an ware su a nadin da aka yiDr. Santuraki ya kara da…
Jigon APC Ya Zargi Gwamnatin Tinubu a Mayar da Su Saniyar Ware a Raba Mukamai …C0NTINUE READING HERE >>>>