Majalisar wakilai ta bukaci Shugaba Tinubu ya ayyana dokar ta-baci kan lafiyar FCT saboda yawaitar matsaloli a cibiyoyin lafiya na gwamnati.Hon. Nnamdi Ezechi ya ce karancin gadaje da ma’aikatan lafiya yana haddasa mutuwar da za a iya kauce mata a asibitocin Abuja.Majalisar ta kafa…
‘Ka Ayyana Dokar Ta Ɓaci a Abuja,’ Majalisa Ta Aika Sabuwar Buƙata ga Tinubu …C0NTINUE READING HERE >>>>