BREAKING: “Ka Watsar da PDP Idan Kana Son Ci Gaban Al’ummarka,” An Buƙaci Gwamna Ya Koma APC

Udengs Eradiri ya bukaci Gwamna Douye Diri da Sanata Dickson sun haƙura da PDP, su jagoranci ƴan ƙabilar Ijaw zuwa APCTsohon ɗan takarar gwamnan ya ce lokaci ya yi da kabilar Ijaw za ta shiga a dama da ita a harkokin gwamnatin tarayyaYa ce hakan za ta tabbata ne idan sun koma…

“Ka Watsar da PDP Idan Kana Son Ci Gaban Al’ummarka,” An Buƙaci Gwamna Ya Koma APC …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment