BREAKING: ‘Ka Zubar Mana da Mutunci’: An Soki Sarkin Hausawa da Gwamna Ya ba Shi Muƙami

Matasan Arewa a Enugu sun soki Sarkin Hausawan jihar, Yusuf Sambo II, bisa amincewa da mukamin hadimin gwamna na musammanShugaban kungiyar, Hamza Buba Ganye, ya ce wannan mataki ya ci karo da darajar masarauta, yana kuma iya raunana wakilcin al’ummaGanye ya bukaci shugabannin Arewa su…

‘Ka Zubar Mana da Mutunci’: An Soki Sarkin Hausawa da Gwamna Ya ba Shi Muƙami …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment