Iyaye su ne malamai na farko ga yara. A lokacin kuruciyar shugaban kasar Sin Xi Jinping, mahaifiyarsa Qi Xin ta raka shi kantin sai da littattafai, domin sayen littattafai kamar Tarihin Yue Fei, shahararren jarumi a zamanin daular Song ta kudu ta kasar Sin da sauransu, sannan ta fada masa…
Kada A Bata Ran Mahaifiya …C0NTINUE READING HERE >>>>