Mai martaba Sarki Muhammad Sanusi II, ya naɗa Alhaji Jamilu Sani Umar, ɗan uwan tsohon gwamnan Kano, a matsayin sabon Dagacin GandujeNadin ya zo bayan mayar da Sanusi II kan kujerar sarauta, abin da ke nuna sauyin salo a siyasar Kano, inda aka ce iyalan Ganduje sun nuna goyon baya…
Kano: Iyalan Ganduje Sun Nuna Goyon Baya ga Sanusi II bayan Nada Sabon Dagaci …C0NTINUE READING HERE >>>>