BREAKING: Karshen Alewa: EFCC Ta Cafke Ɗan China, An Faɗi Manyan Laifuffukan da Ya Aikata

Hukumar EFCC ta gurfanar da wani ɗan China, Li Kuang Kuang a gaban kotun Legas bisa zargin ta’addanci da damfara ta yanar gizo An kama Li Kuang Kuang a samamen da EFCC ta kai masu damfarar intanet a Legas a 2024, kuma yau kotu ta bayar da ajiyarsa a gidan yariA wani ci gaban, wata kotu…

Karshen Alewa: EFCC Ta Cafke Ɗan China, An Faɗi Manyan Laifuffukan da Ya Aikata …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment