Ma’aikatar raya al’adu da yawon bude ido ta kasar Sin ta yi kiyasin Sinawa sun yi tafiye-tafiye miliyan 314 yayin hutun ma’aikata da aka yi tsakanin ranar 1 zuwa 5 ga watan Mayu, adadin da ya karu kan na bara da kaso 6.4 bisa dari.
Adadin kudin da aka kashe kan yawon bude ido…
Karuwar Tafiye-Tafiye Yayin Hutun Ranar Ma’aikata A Kasar Sin Ya Bayyana Kuzarin Masu Kashe Kudi …C0NTINUE READING HERE >>>>