BREAKING: Kasar Sin Na Adawa Da Kai Wa Fararen Hula Da Kayayyakin More Rayuwa Hari A Sudan

Kasar Sin ta bayyana adawa tare da Allah wadai, game da hare-hare kan fararen hula da kayayyakin more rayuwa a Sudan, tana fatan za a tsagaita bude wuta nan ba da jimawa ba a kasar.

A baya-bayan nan an kai wasu hare-hare da jirage marasa matuka kan muhimman wurare a Port Sudan dake…

Kasar Sin Na Adawa Da Kai Wa Fararen Hula Da Kayayyakin More Rayuwa Hari A Sudan …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment