BREAKING: Kasar Sin Ta Bukaci Amurka Ta Daina Kassara Kamfanonin Fasaha Da Na AI Na Sin

Mai magana da yawun ma’aikatar harkokin wajen kasar Sin ya bayyana a yau Jumma’a 16 ga wata cewa, kasar Sin ta bukaci Amurka ta gaggauta gyara aika-aikar da take tafkawa ita kadai a bangaren kariyar cinikayya da cin zarafi, da kuma daina kassara kamfanonin fasahar kere-kere na…

Kasar Sin Ta Bukaci Amurka Ta Daina Kassara Kamfanonin Fasaha Da Na AI Na Sin …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment