A yau Talata, ofishin yada labarai na majalisar gudanarwar kasar Sin ya fitar da tambarin cika shekaru 80 da al’ummar Sinawa ta samu nasarar murkushe harin Japan da yaki da mulkin danniya watau yakin duniya na II. (Fa’iza Mustapha)
Daga kanmu, magana ta…
Kasar Sin Ta Fitar Da Tambarin Cika Shekaru 80 Da Samun Nasarar Murkushe Harin Japan …C0NTINUE READING HERE >>>>