A yau, rukunin farko na tawagar wanzar da zaman lafiya da martanin gaggawa na kasar Sin kashi na biyu wadda za ta je yankin Abyei, ya tashi daga birnin Zhengzhou na kasar Sin, da jirgin saman soja domin gudanar da aikin wanzar da zaman lafiya na tsawon watanni 12. Bugu da kari, ana…
Kashi Na Biyu Na Tawagar Wanzar Da Zaman Lafiya Ta Sin Ta Tashi Zuwa Abyei …C0NTINUE READING HERE >>>>