BREAKING: Katsina: Fusatattun Matasa Sun Cinnawa Fadar Basarake Wuta, an Tafka Asara

Matasa a garin Tsiga a jihar Katsina sun kone fadar dagacin garin bayan wani barawo ya nemi mafaka a can bayan ya daba wa mai babur wukaJama’a sun bukaci a mika musu barawon amma aka hana, lamarin da ya tayar da hankali har ya kai ga kona fadar sarautarWanda aka daba wa wuka yanzu…

Katsina: Fusatattun Matasa Sun Cinnawa Fadar Basarake Wuta, an Tafka Asara …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment