BREAKING: Kifar da Tinubu: Dan Takarar Shugaban Kasa Ya Nuna Alamar Janyewa Peter Obi

Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar SDP a zaben 2023 da ya gabata, Adewole Adebayo, ya nuna alamar janye wa Peter Obi a zaben 2027Adebayo ya bayyana hakan ne yayin wata tattaunawa da ‘yan jarida, inda ya ce ana gudanar da shawarwari a boye don kifar da Bola TinubuYa jaddada cewa…

Kifar da Tinubu: Dan Takarar Shugaban Kasa Ya Nuna Alamar Janyewa Peter Obi …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment