Abubuwan da za ki tanada:
Gurjajiyan kwakwa, Ruwan tafasasshen kanunfari, Garin dabino, Garin soyayyan ridi, nono, zuma:
Yadda za ki hada:
Za ki samu wadannan kayan hadin sai ki hade su wuri daya ki gauraya ki markada ki tace ki zuba nono da Zuma ki juya ki dunga sha.
Karin…
Ko Kin San… Yadda Ake Nagartaccen Tsumi? …C0NTINUE READING HERE >>>>