BREAKING: Kocin Super Eagle Ya Gayyaci Ahmed Musa Buga Gasar Kofin Unity A Landan

Kocin tawagar Super Eagles ta Nijeriya, Eric Chelle ya gayyaci tsohon dan wasan gaba na CSKA Moscow da Leicester City kuma kyaftin din tawagar kasar domin buga gasar cin kofin Unity Cup da za a yi a Landan a karshen watan nan, hakan na nufin bayan shekara daya Musa ya sake dawowa cikin…

Kocin Super Eagle Ya Gayyaci Ahmed Musa Buga Gasar Kofin Unity A Landan …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment