Sabon shugaban NNPCL, Bayo Ojulari, ya tabbatar da cewa za su koma aikin haƙar mai a Kolmani da ke iyakar Bauchi da GombeBayo Ojulari ya ce aikin zai haifar da ci gaba a yankin Arewa, inda zai jawo bude sababbin kamfanoni da farfaɗo da tsofaffiAn fara aikin hako man fetur din ne a…
Kolmani: Gwamnatin Tinubu za Ta Cigaba da Hako Man Fetur a Arewa …C0NTINUE READING HERE >>>>