BREAKING: Kotu Ta Ce Za A Ci Gaba Da Shari’ar Ganduje Kan Zargin Aikata Rashawa A Kano

Babbar Kotun Jihar Kano ‘, ta ƙi amincewa da buƙatar tsohon gwamnan jihar, Abdullahi Umar Ganduje, na son hana ci gaba da shari’ar da ake yi a kansa kan zargin cin hanci da rashawa.

Mai shari’a Amina Adamu Aliyu ta yanke hukuncin cewa kotun na da hurumin sauraron…

Kotu Ta Ce Za A Ci Gaba Da Shari’ar Ganduje Kan Zargin Aikata Rashawa A Kano …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment