Wata Kotun Majistare ta 3 da ke zama a Yola, Jihar Adamawa, a ranar Litinin, ta bayar da umarnin a tsare wasu mutane 3 a gidan yari bisa zargin kashe wani mai suna Thomas Godwin Zamfara.
Wadanda ake tuhuma da suka hada da Godwin Chaakukuyada da Ibrahim Bakari da Danlami Ali an…
Kotu Ta Daure Wasu Mutane 3 Da Ake Zargi Da Kisan Wani Mutum A Gidan Yarin Adamawa …C0NTINUE READING HERE >>>>