Wata babbar kotun Jihar Kebbi dake zamanta a Birnin Kebbi, ta gurfanar da wasu mutum biyu da ake zargi, Murtala Abdullahi da Abdullahi Abdullahi, da laifuka guda hudu da suka hada da fyade da kuma barazanar kisa.
Laifukan sun hada da hada baki wajen aikata laifukan fyade, hada baki…
Kotu Ta Daure Wasu Mutum Biyu Da Suka Yi Wa Yarinya ‘Yar Shekara 14 Fyade A Birnin Kebbi …C0NTINUE READING HERE >>>>