BREAKING: Kotu Ta Yanke Hukunci Wa Mutum 5 Ɗaurin Wata 1 Saboda Awakinsu Sun Cinye Bishiyar Gwamnati A Kano

Wata kotu a Kano ta yanke wa mutum biyar hukuncin ɗaurin wata ɗaya a gidan yari ko kuma su biya tara Naira 25,000 kowannensu, saboda awakin da suka ke kiwo sun ci shukar gwamnati a titin Lodge Road da Race Course Road a cikin birnin Kano.

Bayan haka, kotun ta umarce su da su biya…

Kotu Ta Yanke Hukunci Wa Mutum 5 Ɗaurin Wata 1 Saboda Awakinsu Sun Cinye Bishiyar Gwamnati A Kano …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment