BREAKING: ‘Ku Bi Ni ko Ku Yi Murabus’: Gwamnan PDP Ya Magantu kan Shirin Komawa APC

Gwamna Umo Eno na Akwa Ibom ya bukaci kwamishinoni da masu mukami su koma APC tare da shi ko su yi murabus daga mukamansu A wani taron majalisar zartarwa, Gwamna Eno ya bayyana cewa ya yanke shawarar barin PDP saboda yana goyon bayan salon shugabancin Bola TinubuYa gargadi masu mukami…

‘Ku Bi Ni ko Ku Yi Murabus’: Gwamnan PDP Ya Magantu kan Shirin Komawa APC …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment