Gwamnatin tarayya ta yi kira ga ‘yan jarida da su guji yada labaran da ba su dace ba musamman na ‘yan ta’adda, ‘yan fashi da sauran masu aikata miyagun laifuka da ke barazana ga zaman lafiya da tsaron kasar nan.
Da yake jawabi a taron manema labarai karo na bakwai na 2025 na…
Ku Guji Rubuta Rahoton Farfagandar ‘Yan Ta’adda Mai Ɗaukar Hankali …C0NTINUE READING HERE >>>>