Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya ce yunkurin fada da Kwankwasiyya a siyasa tamkar fada da bango ne da ba zai motsa baYa fadi hakan ne yayin da ya karbi wasu mutane sama da 100 da da suka bar APC zuwa NNPP daga karamar hukumar Takai a KanoRabiu Musa Kwankwaso ya zargi wadanda suka sauya…
Kwankwaso Ya Yi Magana kan ‘Yan Majalisun NNPP da Suka Koma APC a Kano …C0NTINUE READING HERE >>>>