BREAKING: Kwankwaso Ya Yi Rashi, Tsohon na Hannun Damansa Ya Watsar da NNPP Zuwa APC

Tsohon na hannun daman Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya koma jam’iyyar APC tare da wasu tsofaffin mambobin PDP a KanoYunusa Adamu Dangwani ya bayyana cikakken goyon bayansa ga APC, yana mai cewa jam’iyyar na da tsari da shugabanci mai karfi a matakin jiha da kasaShugaban APC na Kano,…

Kwankwaso Ya Yi Rashi, Tsohon na Hannun Damansa Ya Watsar da NNPP Zuwa APC …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment