Tsohon matuƙin jirgin shugabannin ƙasa, Kyaftin Shehu Iyal ya rasu a ranar Alhamis bayan fama da jinya, a cewar iyalansaMarigayin ya taba zama mataimaki na musamman a zamanin Obasanjo da Jonathan, sannan ya shugabanci kamfanin Afri Air kafin rasuwarsaZa a yi jana’izarsa yau Juma’a…
Kwararren Matuƙin Jirgi kuma Tsohon Hadimin Shugaban Kasa Ya Rasu a Kaduna …C0NTINUE READING HERE >>>>