BREAKING: Lamido Ya Faɗi Karon Battarsa da Jonathan a 2015 da Gargaɗin da Ya Yi Masa

Tsohon Gwamnan Jigawa, Sule Lamido, ya zargi tsohon Shugaba Goodluck Jonathan da kulla makirci a kan dansaLamido ya bayyana cewa dansa ya kama a 2014 da $50,000 yayin da yake kai ‘yarsa jinya, amma gwamnati ta buga labarin da sunan cin hanciA cikin littafinsa, Lamido ya bayyana yadda…

Lamido Ya Faɗi Karon Battarsa da Jonathan a 2015 da Gargaɗin da Ya Yi Masa …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment