Ƙungiyar lauyoyi mai suna “Lauyoyi masu kare dimokuraɗiyya” ta bayyana cewa tana ganin tsohon Shugaban NNPC Mele Kyari ya kasance “mai gaskiya” a lokacin da yake shugaban Kamfanin, inda ta yi tir da binciken da EFCC ke yi a kansa.
A wata sanarwa a ranar Litinin, ƙungiyar ta…
Lauyoyi Sun Ƙaryata Binciken EFCC Kan Kyari …C0NTINUE READING HERE >>>>