Cibiyoyin kiwon lafiya a babban birnin tarayya Abuja sun tsaya cak yayin da likitocin da ke aiki a babban birnin tarayya Abuja suka fara yajin aikin gargadi na kwanaki uku sakamakon korar ma’aikatan lafiya 127 da aka yi.
Yajin wanda aka fara a ranar Talata, ya biyo bayan cimma…
Likitocin Birnin Tarayya Sun Tsunduma Yajin Aikin Gargadi Na Kwanaki 3 …C0NTINUE READING HERE >>>>