A yau Talata 13 ga wata, mai magana da yawun ma’aikatar harkokin wajen kasar Sin Lin Jian, ya soki kasar Amurka a wani taron manema labarai, kan yadda ta yi watsi da kyakkyawan fatan kasar Sin, da kuma kakaba “harajin fentanyl” a kan kasar Sin ba bisa ka’ida ba.
Ya kara da…
Ma’aikatar Harkokin Wajen Sin Ta Ce Harajin Fentanyl Ya Gurgunta Hadin Gwiwar Amurka Da Sin Kuma Fiye Da Kashi 90% Na Jama’a Sun Koka Da “Jarabar” Amurka Ta Cin Zarafi …C0NTINUE READING HERE >>>>