BREAKING: Magana Ta Tabbata, Gwamnatin Tinubu Ta Biya Bashin Dala Miliyan 3.4 da Buhari Ya Karɓo

FCT Abuja – Gwamnatin Tarayya ta tabbatar da biyan bashin Dala biliyan 3.4 da ta karɓa daga Asusun Lamuni na Duniya (IMF) a lokacin annobar cuyar Korona watau COVID-19.

Ministan Watsa Labarai da Wayar da Kan Jama’a na Ƙasa, Mohammed Idris, ne ya tabbatar da haka a yau Litinin, 12 ga…

Magana Ta Tabbata, Gwamnatin Tinubu Ta Biya Bashin Dala Miliyan 3.4 da Buhari Ya Karɓo …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment