BREAKING: Mahaifin Tsohon Gwamnan Kaduna, Ramalan Yero, Ya Rasu

Masarautar Zazzau ta tabbatar da rasuwar Alhaji Ramalan Yero, mahaifin tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Dokta Muktar Ramalan Yero.

Sanarwar da ta fito daga bakin Sarkin Fadan Zazzau, Alhaji Abbas Ahmed Fatika, inda ya ce marigayin ya rasu da yammacin ranar Litinin bayan fama da rashin…

Mahaifin Tsohon Gwamnan Kaduna, Ramalan Yero, Ya Rasu …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment