FCT Abuja – Majalisar Wakilai ta Ƙasa ta amince za ta gudanar da bincike kan kuskuren da aka samu wajen fitar da sakamakon jarabawar share fagen shiga manyan makarantu (UTME).
Hukumar shirya jarabawar watau JAMB ta fito fili ta tabbatar da cewa an samu tangarɗar na’aura wajen sakin…
Majalisa Ta Tattake Wuri, Ta Yanke Shawara Kan Kuskuren da Aka Samu a Jarabawar JAMB …C0NTINUE READING HERE >>>>