Majalisar wakilai a ranar Talata, ta yi watsi da kudirin dokar yi wa kundin tsarin mulkin kasa gyaran fuska, da ke neman a rika Karɓa-karɓa a ofishin shugaban kasa da mataimakin shugaban kasa a tsakanin shiyyoyi shida na siyasar Nijeriya.
Bugu da kari, majalisar ta yi watsi da wasu…
Majalisa Ta Yi Watsi Da Ƙudirin Dokar Karɓa-karɓa A Kujerar Shugaban Ƙasa A Tsakanin Shiyyoyin Nijeriya …C0NTINUE READING HERE >>>>