Majalisar dattawa ta bukaci gwamnatin tarayya da ta kafa sansanin soji a karamar hukumar Hong da ke jihar Adamawa domin dakile sake bullar ‘yan ta’addan Boko Haram a yankin Arewa maso Gabas.
Kudurin ya biyo bayan amincewa da kudirin da Sanata Aminu Abbas (PDP–Adamawa ta…
Majalisar Dattijai Ta Amince Da Kafa Sansanin Sojoji A Hong Ta Jihar Adamawa …C0NTINUE READING HERE >>>>