BREAKING: Majalisar Kano Ta Amince Da Dokar Wutar Lantarki Da Za Ta Raba Wa Jihohi 3 Wuta

Majalisar dokokin jihar Kano ta amince da kudurin dokar kafa hukumar samar da wutar lantarki ta jihar Kano ta shekarar 2025 ya zama doka.

 

Kudirin dai na neman samar da damammaki ga jihohin Kano, Katsina da Jigawa domin amfani da sauran hanyoyin samar da makamashi kamar na hasken…

Majalisar Kano Ta Amince Da Dokar Wutar Lantarki Da Za Ta Raba Wa Jihohi 3 Wuta …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment