BREAKING: Mambobin APC Sun Buƙaci EFCC Ta Sake Buɗe Binciken Matawalle

Wani rukuni na ƙungiyar matasan jam’iyyar APC (APC-YLA) sun yi zaman dirshan a shalƙwatar hukumar EFCC a Abuja inda suka yi kira da a sake buɗe binciken zargin cin hanci da rashawa da ake yi wa ministan tsaron ƙasa Bello Matawalle.

Shugaban ƙungiyar Muhammad Isah ya gabatar da…

Mambobin APC Sun Buƙaci EFCC Ta Sake Buɗe Binciken Matawalle …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment