Waɗanda suka yi garkuwa da shugaban jam’iyyar APC a ƙaramar hukumar Ose ta jihar Ondo, Hon. Nelson Adepoyigi, sun sake yin garkuwa da mutane biyu da suka kai musu kuɗin fansar miliyan ₦5 da kayan abinci.
Bayan sun sace Adepoyigi a ranar Litinin da dare, masu garkuwar sun rage…
Masu Garkuwa Sun Nemi Miliyan ₦30 Don Sako Shugaban APC A Ondo …C0NTINUE READING HERE >>>>