Mataimakin gwamnan Edo, Dennis Idahosa, ya musanta jita-jitar cewa yana da alaka da kungiyoyin asiri, yana mai cewa sharri ne kawaiIdahosa ya ce Emmanuel Agbogun ne ya yada bidiyon da ke zarginsa da wasu manyan ’yan Edo da shiga kungiyoyin asiri ba tare da hujja baYa ce ba zai lamunci…
Mataimakin Gwamnan APC na da Alaƙa da Kungiyoyin Asiri? An Samu Bayanai …C0NTINUE READING HERE >>>>