Rundunar ‘yan sanda ta Jihar Jigawa ta tabbatar da cafke wani matashi da ake zargi da daba wa mahaifinsa adda har ya mutu a ƙaramar hukumar GwaramLamarin ya faru ne a unguwar Bakin Kasuwa da ke yankin Sara, inda ake zargin matashin mai shekaru 20 ya kai wa mahaifinsa harin da ya jawo…
Matashi Ya Kashe Mahaifinsa bayan Sassara Wuyansa da Adda a Jigawa …C0NTINUE READING HERE >>>>