BREAKING: Matatar Man Dangote Ta Sake Karya Farashin Man Fetur

Matatar Man Fetur ta Dangote ta sake rage N10 akan farashin man fetur, inda ta rage daga N835 a hukumance zuwa N825 kan kowace lita.

 

Kamar yadda jaridar Punch ta ruwaito, wasu majiyoyin da ke da masaniya kan lamarin sun bayyana a ranar Litinin cewa, tun da farko, ‘yan kasuwar sun…

Matatar Man Dangote Ta Sake Karya Farashin Man Fetur …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment