Ministan harkokin wajen kasar nan, Ambasada Yusuf Maitama Tuggar ya tabbatar da cewa an samu hatsaniya da shi a jihar BauchiAmma ya karyata cewa an samu sabanin ne da mataimakin gwamna, Auwal Jatau, tare da bayyana cewa da gwamna Bala Muhammad aka fafataYa nanata cewa gwamnan Bauchi ne…
Minista Ya Tabbatar da Samun Hatsaniya da Gwamnan Bauchi, An So Ba Hammata Iska …C0NTINUE READING HERE >>>>