BREAKING: Ministan Ilimi Ya Ce Hana Satar Amsa Ne Ya Sa Ɗalibai Suka Faɗi JAMB A Bana

Ministan ilimi, Tunji Alausa, ya bayyana cewa dalilin da ya sa ɗalibai da dama suka kasa samun maki mai kyau a jarabawar JAMB na bana shi ne saboda an hana satar amsa sosai fiye da yadda aka saba a baya.

A cewarsa, sakamakon jarabawar bana ya nuna yadda hukumar JAMB ta ƙara ƙaimi…

Ministan Ilimi Ya Ce Hana Satar Amsa Ne Ya Sa Ɗalibai Suka Faɗi JAMB A Bana …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment